43 Da suka tashi daga Funon, sai suka sauka a Obot.
43 Suka tashi daga Funon, suka yi sansani a Obot.
Sai mutanen Isra'ila suka kama hanya, suka yi zango a Obot.
Suka kama hanya daga Obot, suka yi zango a kufafen Abarim a cikin jeji daura da Mowab wajen gabas.
Daga Zalamona suka sauka a Funon.
Suka kuma kama hanya daga Obot suka sauka a Abarim a karkarar Mowab.