Ƙidaya 33:4 - Littafi Mai Tsarki4 Masarawa suna ta binne gawawwakin 'ya'yan farinsu da Ubangiji ya karkashe musu. Banda 'ya'yan farinsu kuma Ubangiji ya hukunta wa allolinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 waɗanda suke binne gawawwakin ’ya’yan farinsu da Ubangiji ya karkashe; gama Ubangiji ya hukunta allolinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |