Ƙidaya 33:38 - Littafi Mai Tsarki38 Bisa ga umarnin Ubangiji, Haruna firist ya hau Dutsen Hor inda ya rasu a rana ta fari ga watan biyar a shekara ta arba'in ta fitowar jama'ar Isra'ila daga ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Bisa ga umarni Ubangiji, Haruna firist, ya hau Dutsen Hor, inda ya mutu a rana ta fari ga watan biyar, a shekara ta arba’in, bayan Isra’ilawa suka fito daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |