33 Da suka tashi daga Hor-hagidgad suka sauka a Yotbata.
33 Suka tashi daga Hor Haggidgad, suka yi sansani a Yotbata.
Daga nan suka tafi Gudgoda, daga Gudgoda kuma suka tafi Yotbata, ƙasa mai rafuffukan ruwa.
Suka tashi daga Bene-ya'akan suka sauka a Hor-hagidgad.
Suka kama hanya daga Yotbata suka sauka a Abrona.