32 Suka tashi daga Bene-ya'akan suka sauka a Hor-hagidgad.
32 Suka tashi daga Bene Ya’akan, suka yi sansani a Hor Haggidgad.
Daga nan suka tafi Gudgoda, daga Gudgoda kuma suka tafi Yotbata, ƙasa mai rafuffukan ruwa.
Waɗannan su ne 'ya'yan Ezer, maza, Bilhan, da Zayawan, da Akan.
Da suka tashi daga Moserot suka sauka a Bene-ya'akan.
Da suka tashi daga Hor-hagidgad suka sauka a Yotbata.
(Isra'ilawa suka kama tafiya daga rijiyoyin Bene-ya'akan suka zo Mosera. Nan ne Haruna ya rasu, aka binne shi. Sai ɗansa Ele'azara, ya gāje shi a matsayinsa na firist.
'Ya'yan Ezer, maza, su ne Bilhan, da Zayawan, da Akan. 'Ya'yan Dishan, maza, su ne Uz da Aran.