Ƙidaya 33:31 - Littafi Mai Tsarki31 Da suka tashi daga Moserot suka sauka a Bene-ya'akan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Suka tashi daga Moserot, suka yi sansani a Bene Ya’akan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a ƙasar Edom kafin wani Sarkin Isra'ila ya ci sarauta. Bela ɗan Beyor, sunan birninsa kuwa Dinhaba Yobab ɗan Zera na Bozara Husham na ƙasar Teman Hadad ɗan Bedad na Awit, wanda ya kori Madayanawa a filin Mowab Samla na Masrek Shawul na Rehobot wadda take bakin Kogin Yufiretis Ba'al-hanan ɗan Akbor Hadad na Fau, sunan matarsa kuma Mehetabel 'yar Matred, wato jikar Mezahab.