Ƙidaya 33:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sun tashi daga Ramases a rana ta goma sha biyar ga watan fari. A kashegarin Idin Ƙetarewa ne suka fita gabagaɗi a gaban dukan Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Isra’ilawa sun tashi daga Rameses a rana ta goma sha biyar, ga watan fari, kashegarin Bikin Ƙetarewa. Suka fita gabagadi a gaban dukan Masarawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |