29 Suka kuma kama hanya daga Mitka suka sauka a Hashmona.
29 Suka tashi daga Mitka, suka yi sansani a Hashmona.
Suka kama hanya daga Tara suka sauka a Mitka.
Daga Hashmona suka sauka a Moserot.