28 Suka kama hanya daga Tara suka sauka a Mitka.
28 Suka tashi daga Tera, suka yi sansani a Mitka.
Suka tashi daga Tahat suka sauka a Tara.
Suka kuma kama hanya daga Mitka suka sauka a Hashmona.