26 Suka tashi daga Makelot suka sauka a Tahat.
26 Suka tashi daga Makhelot, suka yi sansani a Tahat.
Da suka tashi daga Harada, suka sauka a Makelot.
Suka tashi daga Tahat suka sauka a Tara.