25 Da suka tashi daga Harada, suka sauka a Makelot.
25 Suka tashi daga Harada, suka yi sansani a Makhelot.
Suka tashi daga Dutsen Shifer suka sauka a Harada.
Suka tashi daga Makelot suka sauka a Tahat.