22 Da suka tashi daga Rissa, suka sauka a Kehelata.
22 Suka tashi daga Rissa, suka yi sansani a Kehelata.
Da suka tashi daga Libna, sai suka sauka a Rissa.
Suka tashi daga Kehelata suka sauka a Dutsen Shifer.