21 Da suka tashi daga Libna, sai suka sauka a Rissa.
21 Suka tashi daga Libna, suka yi sansani a Rissa.
Waɗannan su ne zantuttukan da Musa ya faɗa wa dukan Isra'ilawa a hayin Urdun cikin jejin Araba daura da Suf, tsakanin Faran, da Tofel, da Laban, da Hazerot, da Dizahab.
Suka tashi daga Rimmon-farez, suka sauka a Libna.
Da suka tashi daga Rissa, suka sauka a Kehelata.