20 Suka tashi daga Rimmon-farez, suka sauka a Libna.
20 Suka tashi daga Rimmon Ferez, suka yi sansani a Libna.
Suka tashi daga Ritma suka sauka a Rimmon-farez.
Da suka tashi daga Libna, sai suka sauka a Rissa.
Waɗannan su ne zantuttukan da Musa ya faɗa wa dukan Isra'ilawa a hayin Urdun cikin jejin Araba daura da Suf, tsakanin Faran, da Tofel, da Laban, da Hazerot, da Dizahab.
Shugaban mayaƙan Assuriya ya ji labari sarkin ya bar Lakish, yana can yana yaƙi da birnin Libna sai ya janye.
Musa ya aike su zuwa yaƙi tare da Finehas, ɗan Ele'azara firist, da akwatin alkawari, da ƙahonin kiran yaƙi a hannun Finehas.
Joshuwa ya zarce, da shi da dukan Isra'ilawa zuwa Libna, suka yi yaƙi da Libna.