17 Suka tashi daga Kibrot-hata'awa suka sauka a Hazerot.
17 Suka tashi daga Kibrot Hatta’awa, suka yi sansani a Hazerot.
Daga Kibrot-hata'awa mutanen suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.
Don haka aka sa wa wurin suna Kibrot-hata'awa, wato makabarta, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaɗaita.
Da suka tashi daga Hazerot, sai suka sauka a Ritma.