12 Suka tashi daga jejin Sin, suka sauka a Dofka.
12 Suka tashi daga Hamadan Sin, suka yi sansani a Dofka.
Dukan taron jama'ar Isra'ila suka tashi daga jejin Sin, suna tafiya daga zango zuwa zango bisa ga umarnin Ubangiji. Suka yi zango a Refidim, amma ba ruwan da jama'a za su sha.
Da suka tashi daga Bahar Maliya suka sauka a jejin Sin.
Daga Dofka suka tafi Alush.