11 Da suka tashi daga Bahar Maliya suka sauka a jejin Sin.
11 Suka tashi daga Jan Teku, suka yi sansani a Hamadan Sin.
Taron jama'ar Isra'ila suka tashi daga Elim suka shiga jejin Sin wanda yake tsakanin Elim da Sina'i, a rana ta goma sha biyar ga watan biyu bayan fitowarsu daga ƙasar Masar.
Suka tashi daga Elim, suka sauka a gefen Bahar Maliya.
Suka tashi daga jejin Sin, suka sauka a Dofka.