Ƙidaya 32:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gama sa'ad da suka tafi Kwarin Eshkol suka ga ƙasar, suka karya zuciyar jama'a daga shigar ƙasar da Ubangiji ya ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Gama bayan suka haura Kwarin Eshkol suka hangi ƙasar, sai suka karya zuciyar Isra’ilawa daga shigar ƙasar da Ubangiji ya ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |