Ƙidaya 32:5 - Littafi Mai Tsarki5 Idan mun sami tagomashi a gare ka, ka ba mu wannan ƙasa ta zama mallakarmu, kada ka kai mu a wancan hayin Urdun.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Suka ce, “In mun sami tagomashi daga gare ka bari a ba da wannan ƙasa ga bayinka, tă zama mallakanmu. Kada ka sa mu haye Urdun.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |