Ƙidaya 32:38 - Littafi Mai Tsarki38 da Nebo, da Ba'al-meyon, da Sibma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 haka kuma suka gina Nebo da Ba’al-Meyon (an canja waɗannan sunaye) suka kuma gina Sibma. Suka ba wa biranen da suka sāke ginawa sunaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Gonakin da suke kusa da Heshbon, da gonakin inabin da suke Sibma an lalatar da su, gonakin inabin nan waɗanda ruwan inabinsu suke sa masu mulkin al'ummai su bugu. Da kurangunsu sun taɓa yaɗuwa zuwa gabas har suka kai birnin Yazar da cikin hamada, wajen yamma kuma sai da suka dangana da gefen Tekun Gishiri.