Ƙidaya 32:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai Gadawa da Ra'ubainawa suka amsa wa Musa, suka ce, “Barorinka za su yi kamar yadda ka umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Mutanen Gad da mutanen Ruben, suka ce wa Musa, “Mu bayinka za mu yi yadda ranka yă daɗe ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |