Ƙidaya 32:17 - Littafi Mai Tsarki17 'Ya'yanmu za su zauna a biranen don gudun mazaunan ƙasar, amma mu za mu ɗauki makamai mu tafi tare da sauran Isra'ilawa, har mu kai su wuraren zamansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Matanmu da ’ya’yanmu za su zauna a biranen da suke da katanga, don kāriya daga mazaunan ƙasar, amma mu, za mu ɗauki makamai mu tafi tare da sauran Isra’ilawa, har mu kai su wuraren zamansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |