Ƙidaya 32:13 - Littafi Mai Tsarki13 Saboda Ubangiji ya husata da isra'ilawa, shi ya sa suka yi ta yawo a jeji har shekara arba'in, wato sai da tsaran nan wadda ta aikata mugunta a gaban Ubangiji ta ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ubangiji ya husata da Isra’ila har ya sa suka yi ta yawo a hamada shekara arba’in, sai da dukan tsaran da suka aikata wannan mugunta a gabansa, suka mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |