43 Tumaki dubu ɗari uku da talatin da bakwai da ɗari bayar (337,500),
43 kashin da aka ba wa jama’a kuwa tumaki 337,500 ne,
Wannan shi ne kashin da aka ba jama'ar Isra'ila cikin kashin da aka ware daga na waɗanda suka tafi yaƙin.
shanu dubu talatin da dubu shida (36,000),