37 Daga ciki aka fitar da tumaki ɗari shida da saba'in da biyar domin Ubangiji.
37 tumakin da aka ware wa Ubangiji kuwa 657 ne;
Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi ne nan, tumaki dubu ɗari uku da talatin da bakwai da ɗari biyar (337,500).
Shanu kuma dubu talatin da dubu shida (36,000), daga ciki aka fitar da shanu saba'in da biyu domin Ubangiji.
Sa'an nan sai ku yi Idin Makonni domin Ubangiji Allahnku. Za ku ba da sadaka ta yardar rai gwargwadon albarkar da Ubangiji Allahnku ya sa muku.