31 Musa da Ele'azara firist, suka yi yadda Ubangiji ya umarci Musa.
31 Saboda haka Musa da Eleyazar suka aikata yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Daga cikin rabin ganimar da aka ba Isra'ilawa, sai ka ɗauki ɗaya ɗaya daga cikin mutum hamsin, da shanu hamsin, da jakai hamsin, da tumaki hamsin, da dukan dabbobin. Ka ba da su ga Lawiyawa waɗanda suke lura da alfarwar sujada ta Ubangiji.”
Yawan ganimar da sojoji suka kawo ke nan, tumaki dubu ɗari shida da dubu saba'in da dubu biyar (675,000),
Isra'ilawa suka tafi suka yi yadda Ubangiji ya umarci Musa da Haruna.
da Abishuwa da Finehas, da Ele'azara, da Haruna babban firist.