Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ƙidaya 31:27 - Littafi Mai Tsarki

27 Ku kasa ganima kashi biyu, ku ba sojojin da suka tafi yaƙi kashi ɗaya, kashi ɗayan kuwa ku ba taron jama'ar.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Ku kasa ganimar kashi biyu, ku ba sojojin da suka tafi yaƙi kashi ɗaya, kashi ɗaya kuma ku ba wa jama’a.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ƙidaya 31:27
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

ya ce musu, “Ku koma gidajenku da wadata mai yawa, da dabbobi masu yawa, da azurfa, da zinariya, da tagulla, da baƙin ƙarfe, da tufafi masu yawa. Ku raba da 'yan'uwanku ganimar da kuka kwaso daga abokan gabanku.”


“Sarakuna da rundunan sojojinsu suna gudu! Matan da suke a gida suka rarraba ganima.”


sai suka yi ta kuka da ƙarfi, har ƙarfinsu ya ƙare.


“Da kai, da Ele'azara firist, da shugabannin gidajen kakannin taron jama'a, ku lasafta yawan mutane, da dabbobin da aka kwaso ganima.


Suna kamar kurciyoyin da aka dalaye da azurfa, Waɗanda fikafikansu suna ƙyalli kamar kyakkyawar zinariya. (Me ya sa waɗansunku suke zaune cikin shingen tumaki?)


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ