25 Ubangiji kuma ya ce wa Musa,
25 Ubangiji ya yi magana da Musa ya ce,
Ku wanke tufafinku a rana ta bakwai don ku tsarkaka, bayan haka ku shiga zangon.”
“Da kai, da Ele'azara firist, da shugabannin gidajen kakannin taron jama'a, ku lasafta yawan mutane, da dabbobin da aka kwaso ganima.