Ƙidaya 31:19 - Littafi Mai Tsarki19 A cikinku duk wanda ya kashe mutum ko ya taɓa gawa, sai ya zauna a bayan zango kwana bakwai don ya tsarkake kansa tare da bayin a rana ta uku da ta bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 “Dukanku da kuka kashe mutum, ko kuka taɓa wani da aka kashe, dole ku kasance a bayan sansani har kwana bakwai. A rana ta uku da rana ta bakwai dole ku tsabtacce kanku da kuma bayinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |