Ƙidaya 31:14 - Littafi Mai Tsarki14 Musa kuwa ya husata da shugabannin sojoji waɗanda suke shugabannin dubu dubu da shugabannin ɗari ɗari, waɗanda suka dawo daga wurin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Musa kuwa ya husata da shugabannin sojojin da suke shugabannin dubbai da shugabannin ɗari-ɗarin da suka dawo daga yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |