Ƙidaya 30:2 - Littafi Mai Tsarki2 Idan mutum ya yi wa'adi ga Ubangiji, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, ko kuwa ba zai yi wani abu ba, to, kada ya warware maganarsa, amma sai ya aikata abin da bakinsa ya hurta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sa’ad da mutum ya yi wa Ubangiji alkawari, ko kuwa ya rantse zai yi wani abu, kada yă ƙi cika maganarsa, amma yă cika kome da ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |