Ƙidaya 30:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amma idan mijinta ya hana ta a ranar da ya ji, to, sai ta bari. Mijinta ya hana ta ɗaukar wa'adin, Ubangiji kuwa zai gafarce ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma in mijin ya warware su sa’ad da ya ji, to, ba wani alkawari ko rantsuwar da ya fito daga leɓunanta da zai tabbata. Mijinta ya warware su, Ubangiji kuma zai gafarce ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |