49 Musa kuwa ya karɓi kuɗin fansar waɗanda suka haura yawan Lawiyawa.
49 Haka, Musa ya karɓi kuɗin fansar waɗanda suka haura yawan Lawiyawa.
Sai ka ba da kuɗin fansar ga Haruna da 'ya'yansa maza.”
Kuɗin da ya karɓa daga 'ya'yan fari na Isra'ilawa da suka haura yawan Lawiyawa shekel dubu ɗaya da ɗari uku da sittin da biyar (1,365) bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi.