Ƙidaya 3:43 - Littafi Mai Tsarki43 Jimillar 'ya'yan fari maza da aka ƙidaya bisa ga sunayensu tun daga mai wata ɗaya zuwa gaba, mutum dubu ashirin da biyu, da ɗari biyu da saba'in da uku ne (22,273). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Jimillar ’ya’yan fari maza daga wata ɗaya da kuma fiye, da aka rubuta bisa ga sunayensu, 22,273 ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |