Ƙidaya 3:36 - Littafi Mai Tsarki36 Aikin da aka danƙa wa 'ya'yan Merari shi ne lura da katakan alfarwar, da sanduna, da dirkoki, da kwasfa, da sauran abubuwa duka, da duk ayyukan da suka shafi waɗannan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Kabilar Merari ne aka sa su lura da katakan tabanakul, sandunanta, dogayen sandunanta, tarukanta, dukan kayan aiki da kowane abin da ya danganci aikinsu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |