Ƙidaya 3:32 - Littafi Mai Tsarki32 Ele'azara, ɗan Haruna, firist, shi zai shugabanci shugabannin Lawiyawa, shi ne kuma zai lura da waɗanda suke aiki a Wuri Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Babban shugaban Lawiyawa shi ne Eleyazar ɗan Haruna, firist. An naɗa shi a kan waɗanda suke kula da wuri mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |