Ƙidaya 3:30 - Littafi Mai Tsarki30 Elizafan ɗan Uzziyel shi ne shugaban gidan kakanninsa, Kohatawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Shugaban kabilar Kohatawa shi ne Elizafan ɗan Uzziyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa'ad da Haruna da 'ya'yansa maza suka gama kintsa Wuri Mai Tsarki da kayayyakinsa duka a lokacin tashi, sai 'ya'yan Kohat, maza, su zo su ɗauke kayayyakin, amma kada su taɓa abubuwan nan masu tsarki domin kada su mutu. Waɗannan su ne ayyukan 'ya'yan Kohat a duk lokacin da za a naɗe alfarwa ta sujada.