Ƙidaya 3:29 - Littafi Mai Tsarki29 Iyalan 'ya'yan Kohat za su kafa zangonsu a kudancin alfarwar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Kohatawa za su yi sansani a kudu da tabanakul. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ƙungiyoyin kabilar Ra'ubainu za su sauka su kafa tutarsu a sashin kudu a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Ra'ubainu Elizur ɗan Shedeyur 46,500 Saminu Shelumiyel ɗan Zurishaddai 59,300 Gad Eliyasaf ɗan Deyuwel 45,650 Jimilla duka 151,450 Ƙungiyoyin kabilar Ra'ubainu za su bi bayan na Yahuza.