Ƙidaya 3:28 - Littafi Mai Tsarki28 Lissafin mazaje duka, tun daga mai wata ɗaya zuwa gaba, su dubu takwas ne da ɗari shida (8,600). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Jimillar dukan jarirai maza daga wata ɗaya ko fiye, 8,600 ne. Kohatawa ne suke lura da wuri mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |