Ƙidaya 3:27 - Littafi Mai Tsarki27 Iyalan Kohat su ne iyalin Amramawa, da na Izharawa, da na Hebronawa, da na Uzziyelawa. Waɗannan su ne iyalan Kohatawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Kabilar Kohat su ne, Amramawa da Izharawa da Hebronawa da Uzziyelawa; waɗannan su ne kabilar Kohatawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |