24 Eliyasaf, ɗan Layel, shi ne shugaban gidan kakanninsa, Gershonawa.
24 Eliyasaf ɗan Layel shi ne shugaban iyalan Gershonawa.
Iyalan Gershonawa za su yi zango a bayan alfarwar daga yamma.
'Ya'yan Gershon, maza, su ne da aikin lura da alfarwa ta sujada da murfinta na ciki da na waje, da labulen ƙofar,
ya ƙidaya 'ya'yan Gershon, maza, bisa ga iyalansu da gidajen kakanninsu