Ƙidaya 3:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ga 'ya'yan Kohat, maza, bisa ga iyalansu, da Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sunayen mutanen Kohat kuwa su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa'an nan sai Lawiyawa suka tashi, na Kohatawa, Mahat ɗan Amasai, da Yowel ɗan Azariya, na Merari, Kish ɗan Abdi, da Azariya ɗan Yehallelel, na Gershonawa, Yowa ɗan Zimma, da Eden ɗan Yowa, na Elizafan, Shimri da Yehiyel, na Asaf, Zakariya da Mattaniya, na Heman, Yehiyel da Shimai, na Yedutun, Shemaiya da Uzziyel.