17 Waɗannan su ne 'ya'yan Lawi, maza, bisa ga sunayensu, da Gershon, da Kohat, da Merari.
17 Ga sunayen ’ya’yan Lawi, Gershon, Kohat da Merari.
'Ya'yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari.
Haka Musa ya ƙidaya su bisa ga maganar Ubangiji, kamar yadda ya umarce shi.
Dawuda kuwa ya kasa su kashi kashi bisa ga 'ya'yan Lawi maza, wato Gershon, da Kohat, da Merari.