Ƙidaya 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 ya ƙidaya mazaje na kabilar Lawi bisa ga gidajen kakanninsu da iyalansu, tun daga mai wata ɗaya zuwa gaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 “Ka ƙidaya Lawiyawa bisa ga iyalansu da kabilarsu. Ka ƙidaya kowane ɗan jinjiri mai wata ɗaya ko fiye.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |