4 Za a miƙa humushin garwa na gāri tare da kowane ɗan rago.
4 kowane ’yan raguna bakwai, kashi ɗaya bisa goma.
Tare da dabbobin za a kuma miƙa hadaya ta lallausan gāri kwaɓaɓɓe da mai. Za a miƙa gāri humushi uku na garwa tare da bijimin, humushi biyu na garwa kuma tare da ragon.
Sai kuma a miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi domin a yi kafara.