Ƙidaya 29:39 - Littafi Mai Tsarki39 Waɗannan su ne hadayun da za a miƙa wa Ubangiji a lokacin idodinsu, duk da hadayunsu na wa'adi, da na yardar rai, da na ƙonawa, da na gāri, da na sha, da na salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 “ ‘Ban da abin da kuka yi alkawari, da kuma sadakokinku na yardar rai, a miƙa waɗannan ga Ubangiji a lokacin bukukkuwanku, hadayunku na ƙonawa, hadayu na gari, hadayu na sha da hadayu na salama.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |