Ƙidaya 29:38 - Littafi Mai Tsarki38 Za a miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, duk da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 A haɗa da bunsuru guda a matsayin hadaya don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa ta kullum, tare da hadayarta ta hatsi da hadayarta ta sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |