Ƙidaya 29:30 - Littafi Mai Tsarki30 Za a kuma miƙa hadaya ta gāri da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Tare da bijiman, ragunan da kuma ’yan raguna, a miƙa hadayunsu ta gari da hadayu na sha bisa adadin da a ƙayyade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |