Ƙidaya 29:27 - Littafi Mai Tsarki27 Za a kuma miƙa hadaya ta gāri da hadayu na sha tare da bijiman, da ragunan, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Tare da bijiman, ragunan da kuma ’yan ragunan, a miƙa hadayu na gari, da hadayu na sha bisa ga adadin da aka ƙayyade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |