Ƙidaya 29:26 - Littafi Mai Tsarki26 A rana ta biyar ta idin za a miƙa bijimai tara, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “ ‘A rana ta biyar a miƙa bijimai tara, raguna biyu, da ’yan raguna goma sha huɗu, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |